Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Yau Za a Buga Wasan Farko Na Makon Karshe A Gasar Firimiya Da Laliga


A yau ne za'a fara buga wasan karshe na bangaren laliga na shekara 2016/2017 na kasar Spain wato mako na 38, inda Granada, zata kara da Espanyol, da misalin karfe takwas saura kwata agogon Najeriya Nijar.
Gobe Asabar 20/5/2017
Sporting Gijon da Real Betis
Leganes da Alaves
Deportivo da Las Palmas
Sevilla da Osasuna

Ranar Lahadi 21/5/2017
Atletico Madrid da Athletic Bilbao
Valencia da Villarreal
Celta Vigo da Real Sociedad
Malaga da Real Madrid
Barcelona da Eibar

A bangaren Firimiya lig na Kasar Ingila, kuwa ranar lahadi in Allah ya kaimu 21/5/2017 za'a karkare a gasar ta bana 2016/17 mako na 38 inda duka kungiyoyi ashirin na Firimiya zasu gwabza a lokaci guda. Chelsea wace ta samu nasarar lashe gasar tun a mako na 37, zata kara da Sunderland,
Liverpool da Middlebrows,
Arsenal da Everton
Watford da Man City
Leicester da AFC Bournemouth
Man United da Crystal palace
Swansea da Westbromwich Hull City da Tottenham
Southampton da Stoke City
Burnley da Westham

Za'a buga wasanninne duka da misalin karfe ukku na yammaci agogon Najeriya Nijar kamaru da kasar Chadi.

please wait

No media source currently available

0:00 0:05:01 0:00

  • 16x9 Image

    Ibrahim Jarmai

    Ibrahim Jarmai, ma’aikacin jarida (International Broadcaster Multi Media) a sashen Hausa na muryar Amurka, mai gabatar da shirye shirye a radio da talabijin, da kuma shafukan yanar gizo, dan asalin jihar Kasina.

  • 16x9 Image

    Bala Branco

    Bala Branco ma'aikacin jarida ne a Albarka Radio FM Bauchi dake tarayyan Najeriya wanda yake shirya wa Dandalin VOA labaran wasanni, Haifaffen Unguwar Nufawa ne dake birnin Bauchi. Mazaunin Bauchi a Najeriya.

XS
SM
MD
LG