Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

‘Yan Najeriya Na Murnar Nasarar Buhari

Mata, Maza, Matasa da Dattijai da ma Yara sun fito domin nuna farincikinsu a kan titin Zoo Road Kano
Mata, Maza, Matasa da Dattijai da ma Yara sun fito domin nuna farincikinsu a kan titin Zoo Road Kano

A sakamakon nasara da janal Muhammadu Buhari, ya samu inda ya kada shugaba Jonathan a zaben shugaban kasa, ‘yan Najeriya sun fantsama kan tituna suna ta murna tare da furta albarkatun bakunan su. Saurari rahotan

XS
SM
MD
LG