Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

An Samu Hatsaniya a Dakin Karbar Sakamakon Zaben Shugan Kasa


Wajen karbar sakamakon zabe
Wajen karbar sakamakon zabe

A cigaba da faden sakamalon zaben shugaban kasa da akeyi, a dakin taro na kasa-da-kasa a gaban wakilan jam'iyu, jami'an hukumar INEC, da masu lura da zabe na kasa-da-kasa.

A wannan safiyar ne lokacin da abe bayyana sauran sakamakon, wani wakilin jam'iyar PDP Mr. Orubebe, ya nemi tada hatsaniya. Amma a wannan lokacin shugabn taron Jega, yayi kokarin jaho hankalin duk wadanda ke wajen da su yi kokarin kwantar da hankali don asamu a gudanar da aiki cikin lumana.

A yanzu haka dai a na cigaba da fadan sauran jihohi da suka rage, don fadan wanene yayi nasara a wannan zaben da aka gudanar a karshen wannan satin.

  • 16x9 Image

    Yusuf Harande

    Yusuf Aliyu Harande, dan jaridar sashen Hausa na gidan radiyon Muryar Amurka (VOA). Dan asalin Hiliya a karamar hukumar Tambuwal, jihar Sakkwato.

XS
SM
MD
LG