Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Wani Mutum Ya Ceto Matarsa Da Yaran sa Daga Gobara – Sannan Ya Ceto Tsiransa


唐纳霍尔认真的掌管烤肉工作
唐纳霍尔认真的掌管烤肉工作

Abin mamaki baya karewa, wani mutum ya ceto matasar da yaransa alokacin da gobara ta tashi a gidan sa, bayan da ya kaisu waje sai ya kara rugawa cikin gida ya ceto naman da yake gasawa.

Mutumin mai suna Robert Wright dake garin Fresno a jihar California, yace gidansa ya kama da wuta da missalin karfe uku na dare da taimakon Allah yunwa ta tashe shi alokacin yana gasa nama.

Yayi la’akari da wuta na cin gidan sa, abinda yazo masa zuci shine ya tabbatar da naman sa na gasuwa yadda yakamata, sannan ya ruga ya ceto matarsa da yaransa bayan da ya fitar da su waje, sai ya koma cikin gidan ya kuma ‘dauko namansa.

Matarsa da yaransa mai shekaru shida da haihuwa an ‘dauke su zuwa asibiti domin duba lafiyar su, amma shi Robert yace ba zaije asibiti ba domin babu abinda ya sameshi in banda hayaki da ya shiga huhun sa, duk da cewa huhun nasa ma dama ya cika da hayaki tun da yana shan Taba.

XS
SM
MD
LG