Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Wane Sako Gareku Zuwa Ga Abokai 'Yan Uwa Da Masoya?


Ana dab da kammala azumin watan Ramadan, wanne irin sako gare ku zuwa ga abokai da 'yan uwa da masoya yayin da ake ci gaba da shagulgulan sallah ?

Muna bukatar sakonnin maza da mata akan wannan tambaya, kuma za’a iya aiko mana da sakon ta murya a kafar sada zumunta ta WhatsApp mai lamba +12025775834. Kada a manta a fadi suna da kuma jiha ko gari.

Ana iya sauraren wannan shiri a duk lokacin da ake bukata a shafinmu mai adireshi www.dandalinvoa.com

  • 16x9 Image

    Ibrahim Jarmai

    Ibrahim Jarmai, ma’aikacin jarida (International Broadcaster Multi Media) a sashen Hausa na muryar Amurka, mai gabatar da shirye shirye a radio da talabijin, da kuma shafukan yanar gizo, dan asalin jihar Kasina.

Facebook Forum

XS
SM
MD
LG