Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Wacce Hanya Ta Fi Dacewa Gwamnatoci Su Bi Domin Hana Matasa Ketarawa Zuwa Wasu Kasashe Ba Bisa Ka'ida Ba?


Ana ci gaba da samun matasa maza da mata masu yunkurin ketarawa zuwa wasu kasashe ya Allah ta hamada ko kuma ta Teku, wasu da dama sun rasa rayukansu a hanya, yayin da wasu kuma gwamnatocin kasashen da suka shiga suka mayar da su kasashen da suka fito, wacce hanya ta fi dacewa gwamnatoci su bi domin hana matasa ketarawa zuwa wasu kasashe ba bisa ka'ida ba?

Muna bukatar ra’ayoyin maza da mata akan wannan tambaya, kuma za’a iya aiko mana da sakon ta murya a kafar sada zumunta ta WhatsApp mai lamba +12025775834. Kada a manta a fadi suna da kuma jiha ko gari.

Ana iya sauraren wannan shiri a duk lokacin da ake bukata a shafinmu mai adireshi www.dandalinvoa.com

  • 16x9 Image

    Ibrahim Jarmai

    Ibrahim Jarmai, ma’aikacin jarida (International Broadcaster Multi Media) a sashen Hausa na muryar Amurka, mai gabatar da shirye shirye a radio da talabijin, da kuma shafukan yanar gizo, dan asalin jihar Kasina.

XS
SM
MD
LG