Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Tsegumin Wannan Makon Na Kannywood


2201858 - Gossip men
2201858 - Gossip men

Bayan kammala wasannin Sallah da jarumi Adam Zango ya gabatar a Nijar, jarumin ya dawo gida Najeriya inda ya sauka a Kano ya kuma gana da abokan arzuka kafin ya wuce Kaduna.

Hare-Hare bom da aka kai a garin Gombe ya ritsa da ‘dan uwan producer kuma mai bada umarni Usman Mu’azu, sai dai bisa kiyayewar Allah ‘dan uwan na Usman ya sami karaya a kafa ne kawai, yanzu haka ma producer yana can garin Gombe don duba kanin na sa.

A safiyar yau Asabar da missalin karfe goma sha daya da rabi ne aka daura auren darakta Auwal D Yakasai, akan titin Zoo Road gidan ‘Dan Asabe san nan aka ‘dunguma zuwa Sheka inda aka daura auren, dafatan Allah ya basu zaman lafiya.

XS
SM
MD
LG