Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Ba Dadewa Ba Mutum Zai Iya Zuwa Ko Ina A Duniya Cikin Sa'a Daya


Ba Dadewa Ba Mutum Zai Iya Zuwa Ko Ina A Duniya Cikin Sa'a Daya
please wait

No media source currently available

0:00 0:00:58 0:00

Shugaban Kampanin SpaceX, Elon Musk ya bayyana shirin yadda za'a yi tafiya zuwa duniyar wata da mars ta hanyar wata roka mai suna BFR. Ana iya daidaita rokar ta yadda za ta iya tafiya cikin duniyarmu inda za ta iya zuwa wurare da dama cikin minti 30 da ko ina a duniya cikin sa'a daya.Shugaban Kampanin ya kuma bayyana cewa farashin zai zama daidai da na karamin kujerar jirage. Kampanin kuma na kokarin riga hukumar nazarin sararin samaniya NASA jigilar mutane zuwa duniyar mars nan shekarar 2024.

XS
SM
MD
LG