Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Sabon Firinji Mai Kawo Maka Abin Sha Da Kansa


Sabon Firinji Mai Kawo Maka Abin Sha Da Kansa
please wait

No media source currently available

0:00 0:00:48 0:00

Kampanin Panasonic ya nuna sabon firinji da suka kera mai suna ‘Ku’ a baja kolin kayayyakin fasaha a Birnin Berlin.Wannan firinjin yana iya motsi da kansa ba tare da cin karo da komai ba idan aka bashi umarni.

XS
SM
MD
LG