Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Sakamakon Wasannin Premier League Na Ingila


Kungiyar kwallon kafa ta Everton tayi kunnen doki 1-1 da Crystal Palace Ranar Asabar kuwa 1/10/2016, Swansea city ta sha kashi a hanun Liverpool 2-1.

Hull city 0-2 Chelsea

Westham tayi 1-1 tsakaninta da MiddleBrough

Watford 2-2 AFC Bournemouth

Sunderland 1-1 Westbromwich

Ranar lahadi 2/10/2016

Man United tayi kunnen doki a gida tsakaninta da Stoke city

Tottenham tasha Man City 2-0

Leicester citi 0-0 Southampton

Arsenal ta lallasa Burnley ne inda tabia gidanta tashata 1-0

Haryanzu Man City ne kerike da ragamar teburin Premier league da maki 18 da kwallaye 18.

Tottenham na matsayi na biyu da maki 17 da kwallaye 12

Ita kuwa Arsenal na mataki na uku ne da maki 16 da kwallaye 16

Yayinda a kasan teburin Westham taki matsayi na sha takwas da maki 4

Stoke na mataki na sha tara da maki 3

Sunderland na kasan tebur a matsayi na ashirin da maki 2.

please wait

No media source currently available

0:00 0:03:45 0:00

  • 16x9 Image

    Bala Branco

    Bala Branco ma'aikacin jarida ne a Albarka Radio FM Bauchi dake tarayyan Najeriya wanda yake shirya wa Dandalin VOA labaran wasanni, Haifaffen Unguwar Nufawa ne dake birnin Bauchi. Mazaunin Bauchi a Najeriya.

  • 16x9 Image

    Ibrahim Jarmai

    Ibrahim Jarmai, ma’aikacin jarida (International Broadcaster Multi Media) a sashen Hausa na muryar Amurka, mai gabatar da shirye shirye a radio da talabijin, da kuma shafukan yanar gizo, dan asalin jihar Kasina.

XS
SM
MD
LG