Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Wasannin Neman Shiga Gurbin Cin Kofin Zakarun Jihar Bauchi


Voa flamingo za taWasannin kara ne da Kungiyar kwallon kafa ta Juventus dake garin Bauchi da misalin karfe 4:00pm na yamma

A filin kwallon Kobi dake garin Bauchi

Wannan wasa ana yin sa ne don hada kan matasa baki daya duk shekara Karkashin kungiyar matasan kwacawa ta cikin garin Bauchi (YOFCA) Young football coaching association Bauchi inda suka rabu cikin garin na Bauchi har zuwa yanki 5 kamar haka

1 Kobi Metro

2 Dawaki Metro

3 Kofar idi Metro

4 Railway Metro

5 Jahun Metro

Wadannan sune yankunan, kuma a kowane yanki ana bukatar kungiyoyi 6 ne zasu wakilcesu kusan kimani kungiya 30 kenan, sai kuma kungiyoyi 2, da suka buga wasan karshe na shekarar data gabata, jimilla sun kama kulob 32, kenan zasu gwabza a tsakaninsu wanda daga karshe za'a samu guda daya da zata zamo zakara a karshn shekara.

Ita dai VOA Flamingo, tana karkashin yankin Kobi metro, ne

Wanda a shekarar data gabata ta lashe gasar ta bangaren Kobi.

  • 16x9 Image

    Ibrahim Jarmai

    Ibrahim Jarmai, ma’aikacin jarida (International Broadcaster Multi Media) a sashen Hausa na muryar Amurka, mai gabatar da shirye shirye a radio da talabijin, da kuma shafukan yanar gizo, dan asalin jihar Kasina.

  • 16x9 Image

    Bala Branco

    Bala Branco ma'aikacin jarida ne a Albarka Radio FM Bauchi dake tarayyan Najeriya wanda yake shirya wa Dandalin VOA labaran wasanni, Haifaffen Unguwar Nufawa ne dake birnin Bauchi. Mazaunin Bauchi a Najeriya.

XS
SM
MD
LG