Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Jaddawalin Wasannin Uefa Da Europe League


A yau Jumma'a 16, ga watan Maris, na shekarar 2018, aka fidda jaddawalin gasar cin kofin zakarun nahiyar Turai Uefa Champions league da Europe League na wasan dab da na Kusa da na karshe (Quarter Final).

Ga yadda jaddawali ya ke a bangaren Uefa Champions league

Kungiyar Barcelona zata kara da AS Roma,

Sevilla da Bayern Munich

Juventus da Real Madrid

Liverpool da Manchester City

Za'a buga wasan farko ranar 3//2018 da kuma 4/4/2018 sai wasa na biyu ranar 10/4/2018 da 11/4/2018

A bangare Europe League, kuwa kungiyar kwallon Kafa ta Lazio zata hadu da Salzburg

Atletico Madrid da Sporting

Arsenal da CSKA Moscow

RB Leipzig da Marseille

Su kuma za'a su buga wasansu na farko ranar 5/4/2018 sai kuma wasa na biyu ranar 12/4/2018.

please wait

No media source currently available

0:00 0:04:41 0:00

  • 16x9 Image

    Ibrahim Jarmai

    Ibrahim Jarmai, ma’aikacin jarida (International Broadcaster Multi Media) a sashen Hausa na muryar Amurka, mai gabatar da shirye shirye a radio da talabijin, da kuma shafukan yanar gizo, dan asalin jihar Kasina.

  • 16x9 Image

    Bala Branco

    Bala Branco ma'aikacin jarida ne a Albarka Radio FM Bauchi dake tarayyan Najeriya wanda yake shirya wa Dandalin VOA labaran wasanni, Haifaffen Unguwar Nufawa ne dake birnin Bauchi. Mazaunin Bauchi a Najeriya.

Facebook Forum

XS
SM
MD
LG