Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Hada Hadar Zaratan 'Yan Wasan Kwallon Kafa Na Duniya


Crystal palace da takwararta ta Westham United suna sahu daya wajan zawarcin tsohon dan wasan baya na Arsenal wanda ya Koma Barcelona mai suna, Thomas Vermarlen inda yake da sauran shekara biyu a kwangilarsa da kungiyar Barcelona.

Leicester city tace tana da kwarin gwiwa wajan sayen dan wasan gaba na Manchester City Kelechi Iheanacho kafin a rufe hada hadar sayen ‘yan wasan bana.

Mai horar da kungiyar kwallon kafa ta Atletico Madrid, Diego Someone ya ce yana dubu yuwar dawowar tsohon dan wasan su Diego Costa a watan Janairu na 2018, da zarar an bude kasuwancin ‘yan wasa.

Da yuwar dan wasan tsakiya na Manchester United, Fellani na iya duba yuwar barinsa kungiyar a farkon watan Janairu shekara 2018.

Inda Fellani ke hangen nan gaba ba za'ayi da shiba a Manchester bisa dalilin an kawo Nemanja Matic daga kungiyar Chelsea.

please wait

No media source currently available

0:00 0:04:52 0:00

Facebook Forum

XS
SM
MD
LG