Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Ga Shirin A Bari Ya Huce Na Ranar Asabar 22, Satumba 2018


Jama'a assalamu alaikum, kamar yadda muka saba a kowanne karshen mako, sashen Hausa na muryar Amurka na kawo maku shirin "A Bari Ya Huce", wanda zaku iya saurare a duk lokacin da kuke bukata a shafukan mu na voafacebook da dandalinvoa.comn, ku saurari sabon shirin na ranar Asabar 22, Satumba 2018domin jin labaran ban dariya na wannan makon da kuma irin kade kade da gaishe gaishe da suka sami shiga cikin shirin.....

Usman Ahmad Kabara da Maryam Bugaje suka gabatar da shirin a wannan makon wanda Ibrahim Jarmai ya wallafa a wannan shafi, a yi sauraro lafiya...

please wait

No media source currently available

0:00 0:25:24 0:00

 • 16x9 Image

  Ibrahim Jarmai

  Ibrahim Jarmai, ma’aikacin jarida (International Broadcaster Multi Media) a sashen Hausa na muryar Amurka, mai gabatar da shirye shirye a radio da talabijin, da kuma shafukan yanar gizo, dan asalin jihar Kasina.

 • 16x9 Image

  Usman Ahmad

  Usman Ahmad, Ma’aikacin Jarida ne (International Broadcaster - Multimedia) a Sashen Hausa na Muryar Amurka dake birnin Washington D.C. Haifaffen unguwar Kabara ne dake birnin Kano, girman Kaduna a Najeriya.

 • 16x9 Image

  Maryam Bugaje

  Maryam Bugaje, Ma’aikaciyar Jarida ce (International Broadcaster - Multimedia) a Sashen Hausa na Muryar Amurka dake birnin Washington, D.C.

Facebook Forum

XS
SM
MD
LG