Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

A Bari Ya Huce Na Ranar Asabar 15, Satumba 2018


Jama'a assalamu alaikum, kamar yadda muka saba a kowanne karshen mako, sashen Hausa na muryar Amurka na kawo maku shirin "A Bari Ya Huce" , wanda zaku iya saurare a duk lokacin da kuke bukata a shafukan mu na voafacebook da dandalinvoa.comn, ku saurari sabon shirin na ranar Asabar 15, Satumba 2018 domin jin labaran ban dariya na wannan makon da kuma irin kade kade da gaishe gaishe da suka sami shiga cikin shirin.

Usman Ahmad Kabara da Daula Saleem suka gabatar da shirin a wannan makon wanda Ibrahim Jarmai ya wallafa a wannan shafi, a yi sauraro lafiya...

please wait

No media source currently available

0:00 0:24:55 0:00

  • 16x9 Image

    Daula Saleem

    Daula Saleem, Ma’aikaciyar Jarida ce (International Broadcaster - Multimedia) a Sashen Hausa na Muryar Amurka dake birnin Washington, D.C. Yar asalin Jihar Katsina. Ta karanta aikin Jarida a Jami’ar Bayero University Kano.

  • 16x9 Image

    Usman Ahmad

    Usman Ahmad, Ma’aikacin Jarida ne (International Broadcaster - Multimedia) a Sashen Hausa na Muryar Amurka dake birnin Washington D.C. Haifaffen unguwar Kabara ne dake birnin Kano, girman Kaduna a Najeriya.

Facebook Forum

XS
SM
MD
LG