Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Arsenal Tayi Babban Kamu


 Arsene Wenger
Arsene Wenger

Yanzu ta tabbata cewa an kammala tattaunawa akan batun komar Kelechi Nwakali, zuwa kungiyar Arsenal.

Kamar yadda mujallar “Nigerian Soccer “ta ruwaito dan wasan ya riga ya rattaba hannu akan takardan kwantaregi kuma tuni uya karbi takardan aiki.

Mahaifiyarsa da yayan sa duk sun hallarci bikin rattaba hannu. Ana sa ran cewa Nwakali zai buga wasu daga cikin wasannin da Arsenal zata buga kafi kakar wasani kafin a san inda aka dosa.

XS
SM
MD
LG