Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Paparoma Ya Cirawa Lionel Messi Hula Saboda......


Lionel Messi
Lionel Messi

Sauran kwanaki kalilan a fara fafatawa a wasani na lig lig na kasashe daban daban inda frimiya lig na kasar Ingila, za’a fara shi ranar 13, ga watan Agusta, Laliga na kasar Spaniya za’a fara shine ranar 19, ga wannan watan na Agusta da muke ciki.

Ingila kuma zata far ranar 21, yayin da Bundesliga na kasar Jamus, za’a fafata ne ranar 26, ga wannan water ta Augusta, inda kowace kungiya take shirye shiryen lashe kofin da yake kasar ta.

Paparoma Francis, ya aiyana Lionel Messi a matsayin dan wasan da yafi kwarewa amma fa a ra’ayinsa, inda ya ce Lionel Messi, yafi Pele da Maradona yana mai cewa amma zasu hada kafad kafada da Cristiano Ronaldo, dan kwallon Real Madrid.

Hukumar kwallon kafa ta Najeriya, NFF, ta fitar da wani sharadin cewa sai mai jin turanci zata dauka a matsayin mai horar da ‘yan wasa a kasar ba face sai mai jin turanci domin bazai kyautu a dauko wanda baya jin turanci ba.

please wait

No media source currently available

0:00 0:02:35 0:00

  • 16x9 Image

    Bala Branco

    Bala Branco ma'aikacin jarida ne a Albarka Radio FM Bauchi dake tarayyan Najeriya wanda yake shirya wa Dandalin VOA labaran wasanni, Haifaffen Unguwar Nufawa ne dake birnin Bauchi. Mazaunin Bauchi a Najeriya.

XS
SM
MD
LG