Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Hada-hadar kasuwanci Da Zawarcin Zaratan 'Yan Wasan Kwallon Kafa Na Duniya


Dan wasan Schalke 04 mai suna Leroy Sane, na shirin zuwa kungiyar Man City domin a duba lafiyar sa. Man City ta amince ta biya fan miliyan £37 domin sayen dan wasan na tsawon shekaru 4.
Shi kuwa wakilin dan wasan Inter Milan Mauro Icadi, yau zai bayyana a birnin London domin tattaunawa da kungiyar Arsenal domin yuwar dawowarsa zuwa kungiyar Arsenal inda ita Inter ta sa fan miliyan £70 ga duk mai bukatar dan wasan.
Ita kuma Inter Milan tana zawarcin dan wasan PSG mai suna Edinson Cavani akan kudi fan miliyan £42.
Akwai yiwuwar Diego Costa ba zai bar Chelsea ba a wanan kakar wasannin
Domin komawa tsohowar Kungiyarsa ta Atletico Madrid.
Daga karshe kungiyar Arsenal na zawarcin dan wasan Torino mai suna Bruno Peres akan kudi fan £13.54.

please wait

No media source currently available

0:00 0:01:18 0:00
Direct link


  • 16x9 Image

    Bala Branco

    Bala Branco ma'aikacin jarida ne a Albarka Radio FM Bauchi dake tarayyan Najeriya wanda yake shirya wa Dandalin VOA labaran wasanni, Haifaffen Unguwar Nufawa ne dake birnin Bauchi. Mazaunin Bauchi a Najeriya.

  • 16x9 Image

    Ibrahim Jarmai

    Ibrahim Jarmai, ma’aikacin jarida (International Broadcaster Multi Media) a sashen Hausa na muryar Amurka, mai gabatar da shirye shirye a radio da talabijin, da kuma shafukan yanar gizo, dan asalin jihar Kasina.

XS
SM
MD
LG