Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Ci gaba da ba tsagerun Niger Delta alawus da mayar da mayakan Boko haram 800 al'ummar su


TAMBAYA:Gwamnatin Najeriya ta cigaba da ba tsofaffin tsagerun yankin Niger Delta alawus, haka kuma tana shirin mayar da mayakan kungiyar boko haran kusan 800 da suka tuba suka aje makamai al'ummarsu domin koya masu sana’o’i, ina ra’ayoyinku akan wannan kokari na gwamnatin Buhari?

Ana iya aiko mana da sakon amsar wannan tambaya, ko kuma duk ra'ayoyinku kan abinda suka shafi matasa ta email zuwa ga Dandalinvoa@voanews.com

Ana iya ziyartar shafinmu na WhatsApp mai lambar waya +12025775834, "Dandalin VOA Hausa Group" ta yadda zaku rika aiko mana da sakonnin muryoyinku cikin sauki.

  • 16x9 Image

    Ibrahim Jarmai

    Ibrahim Jarmai, ma’aikacin jarida (International Broadcaster Multi Media) a sashen Hausa na muryar Amurka, mai gabatar da shirye shirye a radio da talabijin, da kuma shafukan yanar gizo, dan asalin jihar Kasina.

XS
SM
MD
LG