Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

28 Ga Watan Yuli, Ce Ranar Fadakar Da Al'umma Game Da Cutar Hipatitis Mai Shafar Hantar Bil'adama


TAMBAYA: Ranar 28 ga watan yulin kowace shekara, rana ce da majalisar dinkin duniya ta ware domin fadakar da jama'a game da illar cutar Hipatitis dake shafar hantar bil'adama, wadanne matakai suka kamata matasa su dauka domin kaucewa kamuwa da wannan mugunyar cuta?

Ana iya aiko mana da sakon amsar wannan tambaya, ko kuma duk ra'ayoyinku kan abinda suka shafi matasa ta email zuwa ga Dandalinvoa@voanews.com

Ana iya ziyartar shafinmu na WhatsApp mai lambar waya +12025775834, "Dandalin VOA Hausa Group" ta yadda zaku rika aiko mana da sakonnin muryoyinku cikin sauki.

  • 16x9 Image

    Ibrahim Jarmai

    Ibrahim Jarmai, ma’aikacin jarida (International Broadcaster Multi Media) a sashen Hausa na muryar Amurka, mai gabatar da shirye shirye a radio da talabijin, da kuma shafukan yanar gizo, dan asalin jihar Kasina.

XS
SM
MD
LG