Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Kira Ga Hukumar JAMB


TAMBAYA: Hukumar JAMB na ci gaba da shirye shiyen fara amfani da sabuwar dokar da ministan ilimi na Najeriya ya kafa da zata ba dalibai da dama musamman daga jahohin da aka bari a baya wajan ci gaban ilimin boko samun damar shiga manyan makarantun gaba da sakandire a fadin kasar, mai nene ra'ayinku a game da wannan sabon shiri?

Ana iya aiko mana da sakon amsar wannan tambaya, ko kuma duk ra'ayoyinku kan abinda suka shafi matasa ta email zuwa ga Dandalinvoa@voanews.com

Ana iya ziyartar shafinmu na WhatsApp mai lambar waya +12025775834, "Dandalin VOA Hausa Group" ta yadda zaku rika aiko mana da sakonnin muryoyinku cikin sauki.

  • 16x9 Image

    Ibrahim Jarmai

    Ibrahim Jarmai, ma’aikacin jarida (International Broadcaster Multi Media) a sashen Hausa na muryar Amurka, mai gabatar da shirye shirye a radio da talabijin, da kuma shafukan yanar gizo, dan asalin jihar Kasina.

XS
SM
MD
LG