Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Girman Kan Wasu Matasa Ke Hana Su Kama Kananan Sana'o'in Hannu


TAMBAYA: Wasu daga cikin sakonnin da kuka turo mana ta Whatsapp sun nuna cewa girman kai ne kesa yawancin matasa cikin halin kunci na zaman kashe wando da radadin talauci, mai zaku ce game da wannan?

Ana iya aiko mana da sakon amsar wannan tambaya, ko kuma duk ra'ayoyinku kan abinda suka shafi matasa ta email zuwa ga Dandalinvoa@voanews.com

Ana iya ziyartar shafinmu na WhatsApp mai lambar waya +12025775834, "Dandalin VOA Hausa Group" ta yadda zaku rika aiko mana da sakonnin muryoyinku cikin sauki.

  • 16x9 Image

    Ibrahim Jarmai

    Ibrahim Jarmai, ma’aikacin jarida (International Broadcaster Multi Media) a sashen Hausa na muryar Amurka, mai gabatar da shirye shirye a radio da talabijin, da kuma shafukan yanar gizo, dan asalin jihar Kasina.

XS
SM
MD
LG