Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Shekarunta 86 Da Tattaba Kunne 86


Wata Ba Amurka, daga jihar Ohio, mai suna Marie Frey, ‘yar sekaru 86, da haihuwa ta sami tattaba kunne na 86, kwana ki biyu kafin zagayowar ranar haihuwarta.

Marie dai da mijinta sun haifi ‘ya’ya goma sha biyar ne kuma ta rasa mijinta a shekara 2009, shekarun babbar ‘yarta 66.

Marie, na da jikoki 68, a cikin su akwai tagwaye biyu.

A wannna shekarar har ila yau ta na sa rai da tattaba kunne na 87 da 88 daga biyu daga cikin jikokinta.

XS
SM
MD
LG