WASHINGTON, DC —
Yau Dan Iya, yayi duba ne kan batun zaben kasar Nijar, inda sunaye da taken jami’yun kasar suka yi daidai da abunda Dan Iya ya kira suna da taken gaskiya .
Duk wadanda suka bi sunaye da taken jam’iyun tabaci hakika bnabu su babu gudun hijira in ji Dan Iya.
Domin jin cikakken bayani ga Dan Iya…………
Dandalinvoa.com