Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Tanadin Sallah Ga Masoya


Matasa
Matasa

A yayin da ake sa ran yau ne jajeberen sallah karama , dandali ya samu zantawa da matasa dangane da irin tanadin da suka shiryawa junansu domin bukukuwan sallah.

Mafi yawan matasan dai na cewar zasu je gidajen yan matansu ne domin sun tanada musu abinci na mussamam yayin da wasu ke cewa sun tanadi sabbin kudade domin bawa budurwar tasu da kanninta, da duk wadanda suka dace a baiwa.

Akasarin ‘yan matan shunna bugun kirji da irin liyafar da duka shiryawa samarin nasu domin farantamasu rai, inda wasu daga cikin samarin ke nuni da cewa babu abinda su zasu bada illa iyaka suje su kwashe girki.

please wait

No media source currently available

0:00 0:03:23 0:00

XS
SM
MD
LG