Wani zaki a wani gidan ajiye namun daje da ke Iraki ya fita dabam da sauran 'yan uwansa saboda ya kasance zabiyar zaki da ba kasafai akan samu irinsa ba.
A jihar California, wani barawo ya je fashi shagon sayar da shayi dauke da jabbun bindiga da wuka amma dubbunsa ya cika inda wani da yazo siyan shayi ya tinkareshi har suka yi kokawa. Barawon dai ya samu kubcewa ya tsere amma daga baya 'yan sanda sun kama shi.
Zion Harvey mai shekaru 10 da haihuwa ya kasance yaro na farko da aka dasawa hannaye. Shi dai ya rasa hannayensa, da kafafuwansa da kuma kodansa ne a sanadiyyar wata cuta da ya kamu da ita sa’adda yake da 2 da haihuwa. Yanzu yana ci gaba da amfani da hannayensa wajen gudanar da ayyukan yau da kull
A garin Harar da ke Habasha, mutanen garin basu jin tsoron mu'amala da kuraye ba takunkunmi duk da cewa cizonsu ya yagawa na mutane sau goma.
A Masar Wasu Matasa Sun Kera Wani Mutun Mutumi Mai Hada Alewa
Rundunar Sojin Ruwan Amurka Ta Kaddamar Da Sabon Jirgin Ruwa
Dan Sandan Burtaniya Ya Bankade Wani Barawo Da Kofar Mota
A Kalla Mutane Biyu Suka Ji Rauni A Wasan Hawan Kaho A Kasar Spain
Yi Lodin Kari..