Kungiyar PSG Ta Buga Tamaula Kan Ruwa

Your browser doesn’t support HTML5

Manyan ‘yan wasan kungiyar kwallon kafa ta PSG- Paris Saint-Germain sun yi bankwana da shekarar 2017 da buga tamaula kan filin da aka shimfida kan ruwa, yayin da kungiyar ke wasannin sada zumunci a Qatar a wannan makon.