Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Ya Yi Shawagi Birnin Johannesburg Kan Kujerar Balan-Balan


Ya Yi Shawagi Birnin Johannesburg Kan Kujerar Balan-Balan
please wait

No media source currently available

0:00 0:01:00 0:00

Wani dan Burtaniya, Tom Morgan ya makalawa kujera balan-balan guda 100 da ya hura sannan ya hau ta yi sama da shi har ya yi tafiyar kilomita 24 cikin sa'o'i 2. Tom yana cikin wata kungiyar masu yawon bude ido da ke kokarin rage damuwa da samar da jin dadi a duniya.

XS
SM
MD
LG