Wani Manomin Gargajiya a Faransa

Your browser doesn’t support HTML5

Wani Jean-Bernard Huon a wani kauye da ke kudancin garin Brittany, ya juya baya ga sauyi na zamani, inda shi har yanzu ya na amfani da shanu wajen yin kuda da sauran ayyuka da hannu da nufin raya al’adun da.