Dubban Jama'a, Da 'Yan Wasa Da Shugabannin Kungiyoyi A Fadin Italiya Sun Halarci jana'izar Davide Astori

Ana shiga da gawar Davide Astori inda aka yi masa addu'ar jana'iza a Florence, Italiya, Alhamis 8 Maris 2018. An tsinci gawar kyaftin din na Fiorentina a dakinsa na hotel din da suka sauka don wasa da Udinese, kuma ana jin cewa zuciyarsa ce ta daina bugawa. (AP Photo/Alessandra Tarantino)

Magoya bayan Kungiyar Fiorentina a wurin addu'ar jana'izar Davide Astori a Florence, Italiya, Alhamis 8 Maris 2018. An tsinci gawar kyaftin din na Fiorentina a dakinsa na hotel din da suka sauka don wasa da Udinese, kuma ana jin cewa zuciyarsa ce ta daina bugawa. (AP Photo/Alessandra Tarantino)

'Yan wasan kungiyar Fiorentina su na isa wurin addu'ar jana'izar kyaftin dinsu, Davide Astori, a Florence, Italiya, Alhamis 8 Maris 2018. An tsinci gawar kyaftin din na Fiorentina a dakinsa na hotel din da suka sauka don wasa da Udinese, kuma ana jin cewa zuciyarsa ce ta daina bugawa. (AP Photo/Alessandra Tarantino)

'Yan wasan kungiyar Juventus su na isa wurin addu'ar jana'izar Davide Astori a Florence, Italiya, Alhamis 8 Maris 2018. An tsinci gawar kyaftin din na Fiorentina a dakinsa na hotel din da suka sauka don wasa da Udinese, kuma ana jin cewa zuciyarsa ce ta daina bugawa. (AP Photo/Alessandra Tarantino)

Francesco Totti (A hagu) da sauran 'yan wasan Kungiyar AS Roma su na isa wurin addu'ar jana'izar Davide Astori a Florence, Italiya, Alhamis 8 Maris 2018. An tsinci gawar kyaftin din na Fiorentina a dakinsa na hotel din da suka sauka don wasa da Udinese, kuma ana jin cewa zuciyarsa ce ta daina bugawa. (AP Photo/Alessandra Tarantino)

Filippo Inzaghi da wasu 'yan wasa da jami'an Kungiyar Venice su na isa wurin addu'ar jana'izar Davide Astori a Florence, Italiya, Alhamis 8 Maris 2018. An tsinci gawar kyaftin din na Fiorentina a dakinsa na hotel din da suka sauka don wasa da Udinese, kuma ana jin cewa zuciyarsa ce ta daina bugawa. (AP Photo/Alessandra Tarantino)

Magoya bayan kungiyar Fiorentina a wurin addu'ar jana'izar Davide Astori a Florence, Italiya, Alhamis 8 Maris 2018. An tsinci gawar kyaftin din na Fiorentina a dakinsa na hotel din da suka sauka don wasa da Udinese, kuma ana jin cewa zuciyarsa ce ta daina bugawa. (AP Photo/Alessandra Tarantino)

Dubban jama'a a wurin addu'ar jana'izar Davide Astori a Florence, Italiya, Alhamis 8 Maris 2018. An tsinci gawar kyaftin din na Fiorentina a dakinsa na hotel din da suka sauka don wasa da Udinese, kuma ana jin cewa zuciyarsa ce ta daina bugawa. (AP Photo/Alessandra Tarantino)

Shugaban hadakar 'yan wasan kwallon kafa a kasar Italiya, Damiano Tommasi, yana isa wurin addu'ar jana'izar Davide Astori a Florence, Italiya, Alhamis 8 Maris 2018. An tsinci gawar kyaftin din na Fiorentina a dakinsa na hotel din da suka sauka don wasa da Udinese, kuma ana jin cewa zuciyarsa ce ta daina bugawa. (AP Photo/Alessandra Tarantino)

Ana fitowa da gawar Davide Astori daga cikin majami'ar da aka yi masa addu'ar jana'iza a Florence, Italiya, Alhamis 8 Maris 2018. An tsinci gawar kyaftin din na Fiorentina a dakinsa na hotel din da suka sauka don wasa da Udinese, kuma ana jin cewa zuciyarsa ce ta daina bugawa. (AP Photo/Alessandra Tarantino)