Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

An Dakatar Da Dukkan Wasannin Serie A Na Italiya Bayan Mutuwar Davide Astori, kyaftin na Fiorentina

Marigayi Davide Astori, kyaftin na kungiyar kwallon kafa ta Fiorentina, wanda haka kwatsam ya mutu, aka tsinci gawarsa jiya lahadi a Udine, lokacin da suka je wasa da kungiyar Udinese. Hukumar kwallon kafa ta Italiya ta soke dukkan wasannin Serie A jiya lahadi, domin jimamin Astori, wanda ya taba buga ma AC Milan da AS Roma a baya. (AP)

Yi Lodin Kari..

XS
SM
MD
LG