An Bude Asibitin Duba Rakuma A Dubai

Your browser doesn’t support HTML5

Wannan asibitin zamani da aka bude shi musamman don rakuma, an kafashi ne domin raya al'adun yankin inda ake gasar tseren rakuma. Asibitin na da gadajen duba rakuma 20 da wurin tsere don taimakawa rakuman su samu sauki.