Allah Ya Yiwa Fitaccen Dan Damben Boxing Muhammad Ali Rasuwa

Jama'a assalamu alaikum, ko kun san cewa Allah ya yiwa fitaccen dan damben boxing na kasar Amurka Muhammad Ali rasuwa! ku ci gaba da kasancewa da mu domin samun bayanai kan rayuwar Muhammad Ali.