Shawarwari Ga Matasa

TAMBAYA: Matasa na ci gaba da kokawa akan rashin damawa dasu a gwamnatin Muhammadu Buhari,wadanne matakai ya yakamat su dauka domin gujewa zaman kashe wando kafin gwamnatin ta waiwaye su?

Ana iya aiko mana da sakon amsar wannan tambaya, ko kuma duk ra'ayoyinku kan abinda suka shafi matasa ta email zuwa ga Dandalinvoa@voanews.com

Ana iya ziyartar shafinmu na WhatsApp mai lambar waya +12025775834, "Dandalin VOA Hausa Group" ta yadda zaku rika aiko mana da sakonnin muryoyinku cikin sauki.