Gaisuwar Sallah Daga Dandalinvoa

Jama'a assalamu'alaikhum barkanmu da wannan rana, muna taya dukkan masu sauraronmu a duk inda suke barka da sallah, Allah yasa a gama shagulgulan sallah lafiya, kuma Allah yasa muga ta badi cikin koshin lafiya.

Allah ya bamu zaman lafiya da kwanciyar hankali a kasashenmu dama duniya baki daya.

A cigaba da kasancewa da dandalinvoa ko dare ko rana a wayar ku ta hannu ko a kwamfuta.