Halayen Wasu Matasa A Lokacin Bukukuwan Sallah!

TAMBAYA: Wadanne abubuwa suka kamata kamata matasa su kiyaye kuma su kauracewa musamman a wannan lokaci na shagulgulan sallah?

Ana iya aiko mana da sakon amsar wannan tambaya, ko kuma duk ra'ayoyinku kan abinda suka shafi matasa ta email zuwa ga Dandalinvoa@voanews.com

Ana iya aiko mana da lambobin wayar da kuke yin WhatsApp da su domin sanya ku cikin kungiyar "Dandalin VOA Hausa Group" ta yadda zaku rika aiko mana da sakonnin muryoyinku cikin sauki.