Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Zakin Da Ya Fi Kowane Fara’a A Duniya


Zakin Da Ya Fi Kowane Fara’a A Duniya
please wait

No media source currently available

0:00 0:00:53 0:00

Wani bidiyo da gandun namun daji da ke Vilnohirsk a Crimea ya fitar, ya nuna yadda wani zaki ya fada cikin wata motar masu yawan bude ido, ya karade kafafen sada zumunta. Bidiyon ya nuna zakin mai suna Filya yana hawa jikin ‘yan yawon bude idon, yana rungumarsu tare da lallashe jikinsu.

Wannan lamarin ya faru ne bayan ‘yan makonni da wani zaki daban ya ji wa wata mata rauni a wannan gandun namun dajin. Gandun mai suna Taigan Crimea, ya yi suna wajen bai wa masu ziyara damar kusantar zakuna gab da gab.

Facebook Forum

XS
SM
MD
LG