Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Shirin Muryoyin Ku Matasa Talakawa


Muryar Talaka
Muryar Talaka

Shirin ra'ayoyin matasa na DandalinVOA shiri ne da ke ba matasa dama domin su bayyana ra'ayoyinsu akan abubuwan da ke faruwa a yankunansu, da kuma ba da shawarwari musamman ga shugabanni da abokan zama.

Ana iya aiko mana da sakon amsar duk wata tambaya da muka yi, ko kuma duk ra'ayoyinku kan abubuwan da suka shafi matasa ta email zuwa ga Dandalinvoa@voanews.com

Ana iya ziyartar shafinmu na WhatsApp mai lambar waya +12025775834, ko "Dandalin VOA Hausa Group" ta yadda zaku rika aiko mana da sakonnin muryoyinku cikin sauki.

Shirin na zuwa maku ne a kowace ranar laraba,

please wait

No media source currently available

0:00 0:06:06 0:00

  • 16x9 Image

    Ibrahim Jarmai

    Ibrahim Jarmai, ma’aikacin jarida (International Broadcaster Multi Media) a sashen Hausa na muryar Amurka, mai gabatar da shirye shirye a radio da talabijin, da kuma shafukan yanar gizo, dan asalin jihar Kasina.

XS
SM
MD
LG