Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Shirin A Bari Ya Huce Na Bankwana Da Halima Djimrao


Jama'a assalamu alaikum, kamar yadda kuka sami labari cewar ma'aikaciyar sashen Hausa na muryar Amurka Halima Djimrao ta kammala aiki bayan shekaru ashirin data kwashe tana aiki da wannan gidan radio, wannan shine shirin a bari ya huce na karshe data gabatar tare da abokin aikinta Ibrahim Alfa Ahmed.

A sha sauraro lafiya.

please wait

No media source currently available

0:00 0:18:44 0:00

  • 16x9 Image

    Ibrahim Jarmai

    Ibrahim Jarmai, ma’aikacin jarida (International Broadcaster Multi Media) a sashen Hausa na muryar Amurka, mai gabatar da shirye shirye a radio da talabijin, da kuma shafukan yanar gizo, dan asalin jihar Kasina.

XS
SM
MD
LG