Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Ina Matukar Son Ganin 'Ya'ya Mata Na Neman Ilimi-Inji Malama Zainab Aji Madu


Zainab Aji Madu wata matashiya da take da burin taimakawa al'ummar yankin ta da zarar ta kammala karatun digirin ta na biyu

Ko da yake ta ce ta nemi karatun Business Education, wato ilimin kasuwanci a kwalejin ilimi da ta kammala ta nemi wannan kwas din a jami’a amma kasancewar Nijeriya hakan bai samu ba, amma daga karshe sai aka bata Adult Education, wato ilimin koyar da manya boko.

Da ta fara wannan kwas din sai ta ji dadin kwas din, kuma tasa ranta matuka domin ta dada samun wayerwar yadda zata tafiyar da manya a harkar ilimi da kuma hanyoyin da zata bi wajen inganta rayuwar alummar da ke yankin ta

Zainab ta ce burinta dai bai wuce ta ga diya mace ta nemi ilimi ba kuma mai burin taimaka mutanen da ke kewaye da ita.

please wait

No media source currently available

0:00 0:02:57 0:00

  • 16x9 Image

    Ibrahim Jarmai

    Ibrahim Jarmai, ma’aikacin jarida (International Broadcaster Multi Media) a sashen Hausa na muryar Amurka, mai gabatar da shirye shirye a radio da talabijin, da kuma shafukan yanar gizo, dan asalin jihar Kasina.

XS
SM
MD
LG