Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Shahararen Danwasannan Raheem Sterling Zai Sabunta Kwantiraki


Dan wasa Raheem Sterling
Dan wasa Raheem Sterling

Ana sa ran dan wasannan me shekaru Ashirin (20) na iya tsara ma kashin rayuwa, da zumman ratafa hannu a wata sabuwar kwantiraki da kungiyar kwallon kafar Liverpool. A cewar shugaban kulob in Liverpool Mr. Tom Werner.

Shugaba dai yace kila kungiyar ta sa hannu a kwantiraki mai tsawo da dan wasannan Raheem Sterling,

Shi dai dan wasan Ingilan na kasa-da-kasa me shekaru ashirin (20) zai fita daga cikin kwantiraki a karshen kaka me zuwa. A na kuma tattaunawa tsakanin masu wakiltar dan wasan da na kulob in, wanda ba a cimma matsaya ba har yanzu. Shi da Shugaban kungiyar na sa tsammanin za’a cinma wannan yarjejeniyar don akwai bukatar kungiyar ta rike wannan dan wasan nata me matukar mahimnaci

please wait

No media source currently available

0:00 0:00:48 0:00
Direct link

  • 16x9 Image

    Yusuf Harande

    Yusuf Aliyu Harande, dan jaridar sashen Hausa na gidan radiyon Muryar Amurka (VOA). Dan asalin Hiliya a karamar hukumar Tambuwal, jihar Sakkwato.

XS
SM
MD
LG