Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Sabon Na'urar Mutum Mutumi Mai Aikin Kiwon Lafiya


Robots

Wani sabon mutum mutuni da aka kirkiro mai suna Moxi wanda zai dunga taimakawa ma’iakatan lafiya wajen zirga zirgan mika kayyakin aiki ba tare da taimakon dan’adam ba.

Wannan na'urar mutum mutuni da kamfanin Diligent Robotics ya kirkiro yanzu haka an fara amfani dashi a wasu asibitoci ukku a Jihar Texas ta Amurka.

Anyi gwajin wannan mutum mutumi ne yayin da wasu likitoci ukku da suke kebe a wani dakin tiyata suka latso shi domin ya kawo karin kayan da suke bukatar amfanin dashi a lokacin.

Anasaran na'urar zai taimaka sosai wa ma’aikatan asibiti wajen gudanar da aikin su cikin hanzari.

please wait

No media source currently available

0:00 0:00:50 0:00

  • 16x9 Image

    Daula Saleem

    Daula Saleem, Ma’aikaciyar Jarida ce (International Broadcaster - Multimedia) a Sashen Hausa na Muryar Amurka dake birnin Washington, D.C. Yar asalin Jihar Katsina. Ta karanta aikin Jarida a Jami’ar Bayero University Kano.

Facebook Forum

XS
SM
MD
LG