Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Mutumin Da Ya Fi Kowa Tsawo Da Macen Da Ta Fi Kowa Gajarta Sun Ziyarci Masar

Mutumin Da Ya Fi Kowa Tsawo Da Macen Da Ta Fi Kowa Gajarta Sun Ziyarci Masar
please wait

No media source currently available

0:00 0:00:37 0:00

A wani matakin bunkasa yawon shakatawa, hukumomin Masar sun gayyaci Sultan Kosen, wanda ya fi kowa tsayi a duniya, da Jyoti Amge, wadda ta fi kowa gajarta a duniya, domin ziyartar Dalar Giza, makwancin Fir'aunoni masu yawa

XS
SM
MD
LG