Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Ba Ruwanka Da Barawo: 'Yar Motar Da Ake Nadewa A Shige Daka Da Ita


Ba Ruwanka Da Barawo: 'Yar Motar Da Ake Nadewa A Shige Daka Da Ita
please wait
Embed

No media source currently available

0:00 0:00:56 0:00

Wani dan Bosnia, Elvis Cero ya kera wata 'yar motar da ake iya nadewa kamar akwati domin maganin cinkoso a manyan birane. Motar mai suna 'Go City' tana amfani da wutar lantarki kuma an saka mata tayoyin keke mara nauyi sannan kuma batirin motar yana rike caji har na tsawon sa'o'i biyar.

XS
SM
MD
LG