Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Mata Da Maza Sun Yi Kwaryar-Molo Domin Neman Gyaran Aiki Da Albashi


Mata Da Maza Sun Yi Kwaryar-Molo Domin Neman Gyaran Aiki Da Albashi
please wait
Embed

No media source currently available

0:00 0:00:46 0:00

A wata jihar India Madhya Pradesh, wasu malaman makaranta na kwantiragi ciki har da mata sun fito kuma aske gashin kansu domin bukatar a mayar da su ma'aikatan dindindin da kuma inganta albashinsu.

XS
SM
MD
LG