Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Majema Sun Kirkiro Sabuwar Hanyar Neman Kudi Da Sharar Kanfanin Sarrafa Kifi


Majema Sun Kirkiro Sabuwar Hanyar Neman Kudi Da Sharar Kanfanin Sarrafa Kifi
please wait

No media source currently available

0:00 0:00:58 0:00

Newton Ocheng, ya kirkirarwa kansa sana’a ta hanyar jimar fatar kifi ya yi abubuwa da dama da su. Yanzu haka ya dauki mutane 12 domin taimaka masa wajan aiki. Yakan jika fatar a cikin duro kafinya karkare bayan. Newton na anfani da fatar kifin wajan yin takalma, da kayan sawa.

XS
SM
MD
LG