Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Mai Abota Da Tsuntsaye A Birnin New York


Mai Abota Da Tsuntsaye A Birnin New York
please wait

No media source currently available

0:00 0:00:33 0:00

Paul ya kwashe shekaru sama da 11 yana zama a Dandalin Washington inda ya zame ma'abocin tantabarun da ke zuwa wurin. A kullum yana zuwa musu da abinci inda har suka saba da shi suna sauka a jikinsa.

XS
SM
MD
LG