Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Mahimmancin Sauti A Rayuwar Mutum


2019 Billboard Music Awards - Show

Sauti ya dade ya na taimaka ma mutane, ta wajen bayyana motsin rai da sadawa da juna. Tun shekaru aru-aru sauti ke amfanarwa ga aikin likita.Yana kara taimaka wa ta wajen numfashi da kuma daukaka harkoki mai motsa rai da kuma motsawa a jikin mutum.

A farkon shekara, Lucas ya fara amfani da sauti, ta wajen dada mai da hankali da kula a rayuwarsa.

  • 16x9 Image

    Yusuf Harande

    Yusuf Aliyu Harande, dan jaridar sashen Hausa na gidan radiyon Muryar Amurka (VOA). Dan asalin Hiliya a karamar hukumar Tambuwal, jihar Sakkwato.

Facebook Forum

XS
SM
MD
LG