Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Dubban Jama'a, Da 'Yan Wasa Da Shugabannin Kungiyoyi A Fadin Italiya Sun Halarci jana'izar Davide Astori

Jiya alhamis a Florence a Italiya, aka yi jana'izar Davide Astori, kyaftin na kungiyar kwallon kafa ta Fiorentina, wanda aka tsinci gawarsa a dakinsa na hotel din da suka sauka don wasa da Udinese, kuma ana jin cewa zuciyarsa ce ta daina bugawa.

Yi Lodin Kari..

XS
SM
MD
LG