Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Koch na Kungiyar Kwalon Kafar West Ham United ya Nuna Damuwa


Sam Allardyce
Sam Allardyce

Koch na kulob in West Ham United Mr. Sam Allardyce, ya nuna damuwar shi a kan yashin isashiyar lafiya ga danwasa Andy Carrol, wanda yana ganin kamar wanna zai iya shafar lafiayar kwa-kwal-war dan wasan me tsaron gida.

Yace dan wasan dai ya fuskanci matsaloli a duk kakar wasanin shi uku, a filin wasan Upton Park, wanda matsalolin rashin lafiyar jiki ya katse hanzari sa. Bisa ga wannan dalilin yasa bazai buga wasa a wannan karon ba, saboda ciwo da ya ji a gwiwa, wanda yasa akayi mishi tiyata.

Shi dai danwasa Carroll ya rasa buga kimanin wasanni na tsawon watanni goma sha hudu, a dalilin ciwurwuka a ilahirin zamanshi a klob in.

please wait

No media source currently available

0:00 0:00:48 0:00
Direct link

  • 16x9 Image

    Yusuf Harande

    Yusuf Aliyu Harande, dan jaridar sashen Hausa na gidan radiyon Muryar Amurka (VOA). Dan asalin Hiliya a karamar hukumar Tambuwal, jihar Sakkwato.

XS
SM
MD
LG